Irm 39:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Babila ya kashe 'ya'yan Zadakiya, maza, a Ribla a kan idon Zadakiya. Ya kashe dukan shugabannin Yahuza.

Irm 39

Irm 39:1-9