Irm 39:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A watan goma a na shekara ta tara ta sarautar sarki Zadikiya, Sarkin Yahuza, sai Nebukadnezzar Sarkin Babila, da dukan sojojinsa suka zo, suka kewaye Urushalima da yaƙi.

Irm 39

Irm 39:1-8