Irm 38:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Dukan matanka da 'ya'yanka za a kai su wurin Kaldiyawa, kai kanka kuma ba za ka tsere musu ba, amma Sarkin Babila zai kama ka, birnin kuma za a ƙone shi da wuta.”

Irm 38

Irm 38:18-28