Irm 38:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Irmiya kuwa ya ce wa Zadakiya, “Idan na faɗa maka gaskiya za ka kashe ni, idan kuma na ba ka shawara, ba za ka karɓi shawarata ba.”

Irm 38

Irm 38:8-18