Irm 37:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaldiyawa kuwa za su komo su yi yaƙi da wannan birni. Za su ci birnin, su ƙone shi da wuta.

Irm 37

Irm 37:1-9