Irm 37:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rundunar sojojin Fir'auna kuwa ta taho daga Masar, amma da Kaldiyawa waɗanda suka kewaye Urushalima da yaƙi suka ji labari, sai suka janye daga Urushalima.

Irm 37

Irm 37:4-7