Irm 37:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma ya tambayi sarki Zadakiya ya ce, “Wane laifi na yi maka, ko barorinka, ko wannan jama'a da ka sa ni a kurkuku?

Irm 37

Irm 37:10-21