Irm 37:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabanni suka yi fushi da Irmiya, suka yi masa dūka, suka tsare shi a gidan Jonatan magatakarda, gama an mai da gidansa ya zama kurkuku.

Irm 37

Irm 37:6-21