Irm 36:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Baruk ɗan Neriya ya yi dukan abin da annabi Irmiya ya umarce shi. Ya karanta takardan nan ta maganar Ubangiji a Haikalin Ubangiji.

Irm 36

Irm 36:1-15