Irm 36:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yehudi ya karanta sakin layi uku ko huɗu sai sarki ya sa wuƙa ya yanke su, ya zuba a wutar da take ci a kasko, da haka ya ƙone littafin duka.

Irm 36

Irm 36:20-27