Irm 34:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A 'yan kwanakin da suka wuce kuka yi abu mai kyau a gabana da kuka tuba, har kuka yi wa juna shelar 'yanci. Kuka yi alkawari a gabana a Haikalin da ake kira da sunana.

Irm 34

Irm 34:12-17