Irm 33:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba ka ji abin da mutanen nan suke cewa ba? Wai, ‘Ubangiji ya ƙi iyalin nan biyu da ya zaɓa!’ Suka raina jama'ata, ba su kuma maishe ta al'umma ba.

Irm 33

Irm 33:14-26