Irm 32:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ga shi, Hanamel, ɗan Shallum kawuna, zai zo wurina ya ce mini, ‘Ka sayi gonata wadda take a Anatot, gama kai ne ka cancanci ka fanshe ta, sai ka saye ta.’ ”

Irm 32

Irm 32:5-11