Irm 31:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki yi shiru, ki daina kuka,Ki shafe hawaye daga idanunki.Za a sāka miki wahalarki,Za su komo daga ƙasar abokin gāba,Ni Ubangiji na faɗa.

Irm 31

Irm 31:13-26