Irm 31:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan 'yan mata za su yi rawada farin ciki,Samari da tsofaffi za su yi murna.Zan mai da makokinsu ya zamamurna,Zan ta'azantar da su, in ba su farinciki maimakon baƙin ciki.

Irm 31

Irm 31:6-23