Irm 30:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna ya ce, “A wannan rana zan karya karkiya da take a wuyansu, in cire musu ƙangi, ba kuma za su ƙara zama bayin baƙi ba.

Irm 30

Irm 30:3-16