Irm 30:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu ku tambaya, ku ji,Namiji ya taɓa haihuwa?To, me ya sa nake ganin kowanenamiji yana riƙe da kwankwaso,Kamar mace mai naƙuda,Fuskar kowa kuma ta yi yaushi?

Irm 30

Irm 30:5-7