Irm 30:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zafin fushin Ubangiji ba zai huce ba,Sai ya aikata, ya kammala abubuwanda ya yi niyya a tunaninsa.A nan gaba mutanensa za su fahimciwannan.

Irm 30

Irm 30:22-24