Irm 30:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkinsu zai zama ɗaya dagacikinsu,Mai mulkinsu kuma zai fito dagacikinsu.Zan kawo shi kusa, zai kuwa kusaceni,Gama wane ne zai yi ƙarfin hali yakusace ni? Ni Ubangiji na faɗa.

Irm 30

Irm 30:11-24