Ubangiji ya ce,“Ga shi, zan komar wa alfarwarYakubu arzikinta,Zan kuma nuna wa wuraren zamansajinƙai,Za a sāke gina birnin a kufansa,Fādar kuma za ta kasance a indatake a dā.