Irm 30:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Kada ka ji tsoro, ya baranaYakubu,Kada kuma ka yi fargaba, yaIsra'ila,Gama zan cece ka daga ƙasa mainisa,Zan kuma ceci zuriyarka daga ƙasarbautarsu.Yakubu zai komo, ya yi zamansa raia kwance,Ba kuwa za a tsoratar da shi ba.

Irm 30

Irm 30:2-15