Irm 3:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku juyo ku marasa aminci,Zan warkar da rashin amincinku.”“To, ga shi, mun zo gare ka,Gama kai ne Ubangiji Allahnmu,

Irm 3

Irm 3:15-23