Irm 3:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Isra'ila, na yi niyya in karɓe kukamar ɗana,In gādar muku da kyakkyawarƙasaMafi kyau a dukan duniya.Na zaci za ku ce ni ne mahaifinku,Ba za ku ƙara rabuwa da bina ba.

Irm 3

Irm 3:11-24