Irm 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In lokacin nan ya yi, za a kira Urushalima gadon sarautar Ubangiji, dukan sauran a'umma za su taru a Urushalima da sunana. Ba za su ƙara bin tattaurar zuciyarsu mai mugunta ba.

Irm 3

Irm 3:9-23