Irm 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku komo, ya ku mutane marasaaminci,Gama ni ne Ubangijinku.Zan ɗauki mutum guda daga kowanegari,In ɗauki mutum biyu daga kowaneiyali,Zan komo da su zuwa DutsenSihiyona.

Irm 3

Irm 3:7-18