Irm 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka maƙaryaciyar 'yar'uwan nan tata, Yahuza ba ta juyo wurina da zuciya ɗaya ba, sai a munafunce, ni Ubangiji na faɗa.”

Irm 3

Irm 3:3-13