Irm 29:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ku nemi zaman lafiyar birni inda na sa aka kai ku zaman talala, ku yi addu'a ga Ubangiji saboda birnin, gama zaman lafiyar birnin shi ne naku zaman lafiyar.’

Irm 29

Irm 29:1-17