Irm 29:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya naɗa ka firist a madadin Yehoyada firist, ka lura da Haikalin Ubangiji, ka sa kowane mahaukacin da zai yi annabci a turu, ka sa masa ƙangi.

Irm 29

Irm 29:16-31