Irm 29:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga maganar wasiƙar da annabi Irmiya ya aika daga Urushalima zuwa ga dattawa, da firistoci, da annabawa, da dukan mutanen da Nebukadnezzar ya kwaso daga Urushalima zuwa Babila. (

Irm 29

Irm 29:1-9