Irm 28:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan maganar wannan annabi kuwa da ya yi annabcin salama ta cika, sa'an nan ne za a sani gaskiya Ubangiji ne ya aiko shi.”

Irm 28

Irm 28:1-17