Irm 28:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan shekara biyu zan komo da kayayyakin Haikalin Ubangiji zuwa wurin nan. Kayayyakin da Nebukadnezzar, Sarkin Babila ya kwashe daga wannan wuri, ya kai Babila.

Irm 28

Irm 28:1-13