Irm 28:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai annabi Irmiya ya ce wa annabi Hananiya, “Ka ji, ya Hananiya, Ubangiji bai aike ka ba, kana sa mutanen nan su dogara ga ƙarya.

Irm 28

Irm 28:11-17