Irm 27:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na faɗa wa Zadakiya Sarkin Yahuza wannan magana cewa, “Ka ɗaura karkiyar Sarkin Babila a wuyanka, ka bauta masa, shi da mutanensa, don ka rayu!

Irm 27

Irm 27:5-16