Irm 26:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai yiwuwa ne su ji, har kowa ya juyo ya bar muguwar hanyarsa. Ni ma sai in janye masifar da na yi niyyar aukar musu da ita, saboda mugayen ayyukansu.”

Irm 26

Irm 26:1-9