Irm 26:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kamo Uriya daga Masar suka kawo shi wurin sarki Yehoyakim, sai ya sa aka kashe shi da takobi, aka binne gawarsa a makabartar talakawa.

Irm 26

Irm 26:18-24