Irm 26:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarakuna kuwa da dukan jama'a suka ce wa firistoci da annabawa, “Wannan mutum bai yi abin da ya isa hukuncin kisa ba, gama ya yi magana da sunan Ubangiji Allahnmu.”

Irm 26

Irm 26:8-18