Irm 26:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka yanzu sai ku gyara al'amuranku da ayyukanku, ku yi biyayya kuma da muryar Ubangiji Allahnku. Ubangiji kuwa zai janye masifar da ya hurta gāba da ku.

Irm 26

Irm 26:9-21