Irm 26:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da sarakunan Yahuza suka ji waɗannan al'amura, sai suka fito daga gidan sarki zuwa Haikalin Ubangiji, suka zauna a bakin Sabuwar Ƙofa ta Haikalin Ubangiji.

Irm 26

Irm 26:6-13