Irm 25:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku bi gumaka, ku bauta musu, ku yi musu sujada, ko ku tsokane ni da ayyukan hannuwanku, sa'an nan ba zan hore ku ba.’

Irm 25

Irm 25:1-11