Irm 25:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda Ubangiji ya kashe awannan rana,Za su zama daga wannan bangonduniya zuwa wancan.Ba za a yi makoki dominsu ba,Ba kuwa za a tattara gawawwakinsua binne ba.Za su zama taki ga ƙasa.

Irm 25

Irm 25:28-38