Irm 25:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan kuwa sun ƙi su karɓi ƙoƙon daga hannunka su sha sai ka faɗa musu cewa, ‘Ubangiji Mai Runduna ya ce, dole ne ku sha!

Irm 25

Irm 25:27-38