Irm 25:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Urushalima, da biranen Yahuza, da sarakunanta, da shugabanninta, za su zama kango da abin ƙyama da abin raini, da abin la'ana. Haka yake a yau.

Irm 25

Irm 25:13-19-26