Irm 25:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan bayan cikar shekara saba'in ɗin, zan hukunta Sarkin Babila da ƙasarsa, wato ƙasar Kaldiyawa. Zan maishe ta kango har abada, saboda zunubinsa.

Irm 25

Irm 25:9-13