Irm 25:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka zan kawar da muryar sowa da ta farin ciki, da ta ango da ta amarya, da amon dutsen niƙa daga gare su. Zan kashe hasken fitilunsu.

Irm 25

Irm 25:8-15