Irm 24:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan maishe su abin ƙyama da masifa ga mulkokin duniya duka. Za su zama abin zargi, da karin magana, da ba'a, da la'ana a dukan wuraren da zan warwatsa su.

Irm 24

Irm 24:1-10