Irm 23:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zamaninsa za a ceci Yahuza,Isra'ila kuwa za ta zauna lafiya.Sunan da za a kira shi da shi kenan,‘Ubangiji Adalcinmu.’

Irm 23

Irm 23:5-14