Irm 23:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka, ga shi, ina gāba da annabawan da suke satar maganata daga wurin junansu. Ni Ubangiji na faɗa.

Irm 23

Irm 23:28-33