Irm 23:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da a ce sun tsaya cikinshawarata,Da sun yi shelar maganata gajama'ata,Da sun juyar da su daga muguwarhanyarsu,Da mugayen ayyukansu.

Irm 23

Irm 23:21-30