Irm 23:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Irmiya ya ce, “Gama wane ne a cikin annabawan nan ya taɓa neman shawarar Ubangiji don ya fahimci maganarsa, ko kuwa wane ne ya taɓa kasa kunne don ya ji maganarsa?

Irm 23

Irm 23:11-25