Irm 22:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka Ubangiji ya ce,“Rubuta wannan mutum, marar'ya'ya.Mutumin da ba zai yi albarka a dukkwanakinsa ba.Gama ba wani daga zuriyarsaDa zai gāji gadon sarautar Dawuda,Ko ya yi mulki kuma a Yahuza.”

Irm 22

Irm 22:25-30